Latest: Add Latest Article Here | Recommended: Add Recommended Article Here

WELCOME TO AREWASTAR BLOG HOME OF AREWA HIPHOP MUSIC||VIDEOS||ENTERTAINMENT||TECHNOLOGY||CHEAT||LYRICS|| EMAIL US: dandalinwaya@gmail.com OR CALL US: +2348084944417

Subscribe For Free Latest Updates!

We'll not spam mate! We promise.

Sunday, October 9, 2016



[INTRO - SHADY BIZNIZ]

[VERSE 1]
*All I need is one mic Kawai
*Straight to the point am all about the sauti Kawai
*And tonight zallan lafazi Kawai
*Daga jin jam din kasan it's Classiq Kawai
*Yoh toh! non stop Kawai
*If you ain't talking money malam kayi shiru Kawai
*The boy smooking hot bensin Kawai
*Cikin marsandi muna tuki Kawai
*Am d life of the party Kawai
*Muna buga musu kati Kawai
*Kudi muketa counting Kawai
*Yah...wai na shiga illuminati,
*Toh let's go Kawai
*Fresh boy Kawai
*My nike look all Fes-Fes Kawai
*Soft touch everything laushi Kawai
*Haterz a gefe Suna ta jin haushi Kawai
*Nonesense Kawai

[BRIDGE]
-All eyez on me(Yoh 2pac Kawai)
-All drinks on me(Kunun zaki Kawai)
-All the girls on me(suna ta kallo Kawai)
-Bazi on me(woo!)


[VERSE 2]
*Oh yoh flex basu dab Kawai
*Ba wani RnB muna basu rap Kawai
*Hiphop muna basu trap Kawai
*Ina kallon su da ido daya fettywap Kawai
*Ba abun da suka iya sai tusa Kawai
*Sara mun suke sunata thank you sir Kawai
*Kazo harka kuma fresh chicks Kawai
*Up in tha club yeh VIP Kawai
*Toh Mu ba ruwan mu da hating Kawai
*Hits muke ta creating Kawai
*Suna imitating Kawai
*We don blow mu na celebrating Kawai
*No nonsense Kawai
*Common sense Kawai
*Keep trying till everything make sense Kawai
*In kazo show kuma it's a shutdown Kawai
*Now kawai number one on the countdown Kawai (Countdown Kawai)

[BRIDGE]
-All eyez on me(Yoh 2pac Kawai)
-All drinks on me(Kunun zaki Kawai)
-All the girls on me(suna ta kallo Kawai)
-Bazi on me(woo!)

-Go down*3
-All my ladies go down*5
- Sexy ladies go
-We my fellas
-Go down *5
-Kasa kawai
-Turn up
-You know me

[VERSE 3]
*Toh muna nuna musu banbanci Kawai
*Now everybody knows me hanci Kawai
*Yes they are local kauyanci Kawai
*Ba abinda suke ci sai bashi Kawai
*Ilimi kawai
*Swaggu kawai
*And to all the fans one love Kawai
*Toh Is non of your business Kawai *And on the beat is shady bizniz Kawai

[HOOK-SHADY BIZNIZ]
-KAWAI*13
-The end kawai

0 comments :

Post a Comment



Copyright © 2016 - AREWA MUSIC BLOG - All Rights Reserved
(Articles Cannot Be Reproduced Without Author Permission.)
Design By : SafeTricks & Techrar | Powered By: Blogger