Latest: Add Latest Article Here | Recommended: Add Recommended Article Here

WELCOME TO AREWASTAR BLOG HOME OF AREWA HIPHOP MUSIC||VIDEOS||ENTERTAINMENT||TECHNOLOGY||CHEAT||LYRICS|| EMAIL US: dandalinwaya@gmail.com OR CALL US: +2348084944417

Subscribe For Free Latest Updates!

We'll not spam mate! We promise.

Sunday, August 28, 2016



VERSE ONE
*Uh!
*Ya Ubangiji Mai Girma Da Ikon Halitta
*Rayuwa Ba Ta Taba Faruwa Sai Da Sanin Ka
*Amma Dan Adam Cikin Isheshshen Fahimta.... *Sai Ya Fadi,Oh 'Yan Adam
Ba A Mana Gwaninta
*Chacha,Sata,Zina Da Shaye-Shaye.....
*Ibada A Cikin Maye Amma Ka Bar Mu A Raye
*Sau Da Dama Bidirin Duniya Kan Sa In Manta....
*Cewa Kai Ka Mana Numfashi Da Jini A Hanta
*Need Your Divine Cleansing Don Na Gaji Da Kazanta
* Have A Dream But It's Hard To Achieve It Idan Na
Kwanta
*Barcin Ma Ba Ta Dadi Sai In Na Yi Mafarkin Ka
*I'm A Born Sinner Da Manufar Koyar Tafarkin Ka
*Follow You To The End Domin In San Masaukin Ka *Inaaa,Ko Kadan Ba Na
So In Ga Haushin Ka
*Ga Ni Nan Gaba Gare Ka Uba Ka Gafarce Ni
*I Was Once Lost But Now I'm Back,Please Ka Karbe
Ni
CHORUS
(James Fauntleroy) *I'm A Born Sinner, But I'll Die Better Than That;
Swear.
(B.O.C)
*Ni Mai Zunubi Ne
(James Fauntleroy)
You Were Always Where I Needed You To Be Whether You Were There Or Not There
(B.O.C)
*Ina Neman Gafara Don In Inganta Shiri Ne
(James Fauntleroy)
*I Was Born Sinning But I Live Better Than That --
Better Than That, Better Than That (B.O.C)
*Ni Mai Zunubi Ne
(James Fauntleroy)
*And If You Ain't F***ing With That, I Don't Care.
-Yeah, Yeah, Yeah
(B.O.C) *Ina Neman Gafara Don In Inganta Shiri Ne
VERSE TWO
*Duk Da Dai An Haife Ni Ne Cikin Matukar Zunubi
*Da Wadanda Lokacin Hargitsi Manufar Su Zugi
*Ka Ban Iko Da Zarafin Sanin Dai-Dai Da A'a
*Amma Yanzu Bin Tafarkin Ka Ma Sai Dai Da Sa'a *Na Kasa Cika Alkawarin
Da Na Yi Chan A Baya
*Kamar Sadaka Da 'Yar Farar Tunkiya Don Hadaya
*Makoki Daga Ta Ciki Rayuwa Ta Ta Ke Ta Yi
*Ka Tallafa Mun Ya Uba Don Faduwa Na Ke Ta Yi
*Without You My Body Frame Is Empty,Panko Ne
*Don't Leave Me All Alone,I'm Gonna Fade,Zan Kode *Engage My Mind With
Your Kinda Love,Ka Ban
Zobe
*Har Idan Ba Kai Ka Girka Ba Abincin Kanzo Ne
*Toh Yaushe Za Ka Zo Ne Don Ni Da Kai Mu Koma
*Gidan Ka Da Ya Fi Irin Na Sultan Da Paparoma
*In Da Koshi Kan Zo Ta Waka Ko Ba Abun Loma *Have To Stick To You Don
Tsintsiya Ta Ta Zamo
Gora
CHORUS
(Repeat Once)

0 comments :

Post a Comment



Copyright © 2016 - AREWA MUSIC BLOG - All Rights Reserved
(Articles Cannot Be Reproduced Without Author Permission.)
Design By : SafeTricks & Techrar | Powered By: Blogger