Latest: Add Latest Article Here | Recommended: Add Recommended Article Here

WELCOME TO AREWASTAR BLOG HOME OF AREWA HIPHOP MUSIC||VIDEOS||ENTERTAINMENT||TECHNOLOGY||CHEAT||LYRICS|| EMAIL US: dandalinwaya@gmail.com OR CALL US: +2348084944417

Subscribe For Free Latest Updates!

We'll not spam mate! We promise.

Tuesday, August 2, 2016



Intro;
Bad Girl X2
Watcha gonna do
Watcha gonna do when i come for u X2 (X2)

VERSE 1:

ClassiQ;
*Yamma yayi na fito in huta

*Lokacin rana yayi sanyi kaman ruwa a buta

*'Kananan yara na ta tumble a titi

*And as usual makwafta na gulman princess da titi

*Abokina MAFIX yana wanke mota

*Ni kuma daidai na saya sabon toyota

*Ba'a dade ba sai Femi Knight yai mun waya

*Wai turarensa ya kare muje mu saya

*KAI Sai na shiga na yi wanka na ci gaye

*Fresh boy, fly, maye

*Ya zo ya dau keni muka je shoprite

*Daidai Muna kofan shiga a just side

*Wata fine girl wallahi tayi

*Irin matan dake sa maza a layi

*Ina ta tunannin mai zance mata

*Kawai sai na je kusa da ita nace mata

CHORUS;
-Baby hau fa hau fa
-Ya aka yi captain sama ya shigo gari X4
-Yor;

VERSE 2:

*Sai na tambayeta sunanta

*Sai tace wai tana tare da kawayen ta

*Sai nace mata ai da na gan ki sai na gigice

*Shi ya sa na jawo kusa inyi bincike

*"KAI" Sai tace mun sunan ta Aisha

*Sai nace Aisha Omo baby u fine sha

*Suffan genevieve Gaskiya kunyi kama

*Baby u gat me high kaman waka na sama (sama X2)

*Sai tayi murmushi

*Fuska walkiya kaman ruwan eligushi

*Nasan na kashe miki lokaci kar kiyi fushi

*Amma Ina hanya KFC me za ki ci?

*Oh! Ko kina sun kiyi take away

*Gaskiya u take my breath away

*Not to brag but mutan arewa naji dani

*Ki zo muje ko Kano ko Abuja ki gani

-CHORUS
-Baby hau fa hau fa
-Ya aka yi captain sama ya shigo gari X4

OUTRO
- Cheh All Classiq anything
-You and your friends can go and order anything
-Nifa bani dulling
-Inkin bini yanxu tini
zamu fara balling
-Trips to overseas
-Range rover, Ferari, Kiss babe
-Ammaaaa wallahi kar in miki qarya baby sanki kawai nike banida komai


-CHORUS
-Baby hau fa hau fa
-Ya aka yi captain sama ya shigo gari X4

0 comments :

Post a Comment



Copyright © 2016 - AREWA MUSIC BLOG - All Rights Reserved
(Articles Cannot Be Reproduced Without Author Permission.)
Design By : SafeTricks & Techrar | Powered By: Blogger