Kai kun gane ai
Ai IBN ne ai
Ai mtsweew
Kai koma ya ne muje kawai
[VERSE 1]
Wayyo Allah wiwi
Kai na na mini wiwiwi...wiii
Ji nake nine chief of staff
To uban kowa ma sai ya bace... haba
Hadari na hada da hayaki... kai Mu kule rafi muje mu labe
Ehhhh he he, muje mu labe
Ruwa zai sakko muje mu labe
I had to go one round
To bring you this... this
Flow so sweet... ehh To kuce sweet... sweet
Ehhhh, wai a bata sweet
Tanaso fa taji ta sweet... haba
Kai, wai a kawo coadine
Wai a kawo shissha
Sai ta zuba coadine din Wai a kawo Rochie
Wai a kawo diza
Wai a kawo Rizzla... kai
[CHORUS]
Waiyyo Allah Wiwi
Kai na na mini wiwiwi
Ehhhh, bazan sake ba
Ahhhh, Bazan sake ba
Kayan maye aka bani Kai na ya fara mini wiwiwi
kai, bazan sake ba
uhhmm, uhm uhm, Bazan sake ba [VERSE 2]
Kai gaye akwai wuya
Wai zan zama gaye... dan gaye
But kan in zama gaye
Sai na sha kayan maye... toh
Kai...Aka ban shisha Jiko akai da ruwan Coadine
Ga Cocacola
Itama Jiko akai da ruwan Coadine
Sai aka ban kwaya... mhhmm
Na kora... ra ra ra ra
Aka ban wiwi Na mola... wayyooo
Sai na zuka.... suuhhhshh
Naji suka... ahhhh
Akaina charji wane bazooka
Jina a sama nake... wi wi wi
Jirgin sama ko nake... wi wi Tashi a sama nake... wihu wihu
Ku barni inyita pappake
Kai baba yane, ya naga bana ganin komai ne
Ko hadari ya rufe ko ina ne
Bara uban nan kai
[CHORUS]
Waiyyo Allah Wiwi
Kai na na mini wiwiwi
Ehhhh, bazan sake ba
Ahhhh, Bazan sake ba
Kayan maye aka bani Kai na ya fara mini wiwiwi
kai, bazan sake ba
uhhmm, uhm uhm, Bazan sake ba [VERSE 3]
Yo don't take yourself
For low class chick
Try na take yourself
To a low class B**ch
Look your life is what defines you So don't let some freaks to refine you
Tho, rayuwanku ne
Yo, you can do what you want
But do what you want well
So that if you re gone people gon talk well
So BOOMM, wave you fingers in the air Join me scream,
Say no MAYE
Ehhh, No MAYE
Ehhh, No MAYE
Kai to
Ba shan Coadine, ba shan diza Ba shan rochie ba shan ehh
no MAYE
Ehhh, No MAYE
[CHORUS]
Waiyyo Allah Wiwi
Kai na na mini wiwiwi
Ehhhh, bazan sake ba
Ahhhh, Bazan sake ba
Kayan maye aka bani Kai na ya fara mini wiwiwi
kai, bazan sake ba
uhhmm, uhm uhm, Bazan sake ba
Download Audio Below
<a href="https://my.notjustok.com/track/download/id/123503/by/8qS~eJqWP5">DOWNLOAD
AUDIO</a>
0 comments :
Post a Comment