Latest: Add Latest Article Here | Recommended: Add Recommended Article Here

WELCOME TO AREWASTAR BLOG HOME OF AREWA HIPHOP MUSIC||VIDEOS||ENTERTAINMENT||TECHNOLOGY||CHEAT||LYRICS|| EMAIL US: dandalinwaya@gmail.com OR CALL US: +2348084944417

Subscribe For Free Latest Updates!

We'll not spam mate! We promise.

Sunday, October 9, 2016



*INTRO*
*Ai tintini tini chan na fada, (u know i no know)
*Tinitini tinitini chan na fada,( i know u know)
*Ai tinitini tini chan na fada (Hashim Zamah Neh)
*Tinitini tinitini chan na fada

*VERSE 1*
*This is not a prophecy, but Hashim bana yin karya.
*My lines are inspirational gasu babu tirjiya.
*Na fada Sam bani son fariya.
*Babu tsoro Allah ke bada kariya
*A baya Nafada munafikine ana tirjiya
*Gaskiya da daci inka ki ta sai bacewa
*Sunce ina adawa
*To yaufa ba harawa
*Ga bawan sarki ya bata mata carrier

*BRIDGE*
-Ai tintini tini chan na fada,
-Tinitini tinitini chan na fada
-Ai tinitini tini chan na fada
-Tinitini tinitini chan na fada


*CHORUS*(Zuma)
*Wai shi nan Sarki, ashe bawane ba aiki
*Rahma yarinyar kirki duk jama'a na kaunarki,(Mun Yaba ki)
*Ya bata miki suna yaudara yayi gareki
*Ya jefa ki a rana mukuma munata kaunarki

*VERSE 2*
*He is a faker Malam kirashi bage.
*Karku dage danko tsintaccen mage bata mage
*Kai babu gaye, dan ko wandonka gatanan a tsage
*Da kanwar kace, me zaka ce?
*Bari nace, dan ko sunce nace
* Kariyanta ka karya,
*Son zuci da fariya,
*Tunda chan mun sani halinkane ko Dan Akuya

*BRIDGE*
-Ai tintini tini chan na fada,
-Tinitini tinitini chan na fada
-Ai tinitini tini chan na fada
-Tinitini tinitini chan na fada

*CHORUS*(Zuma)
*Wai shi nan Sarki, ashe bawane ba aiki
*Rahma yarinyar kirki duk jama'a na kaunarki,(Mun Shaida)
*Ya bata miki suna yaudara yayi gareki
*Ya jefa ki a rana mukuma munata kaunarki

*VERSE 3*
Al'adan Dan bahaushe ansani munada tarbiya
*Yazo ya rabe ta wai shine arewa mafiya
*Toh bamu mafiyan Allah ya bamu lafiya
*Ba wani Sarki sai Allah shine guda daya
*Duk wanda yace shi shine wallahi zaya sha wuya
*Hashim Zamah Neh a.k.a Yaro mai buta
*Nida Nazeezuma zamu daga arewa tuta
*Kai Malam saurara,
*If you know ka bar gadara,
*Bamu son yawan fitsara
*Everything Allah ya tsara
*Keh Hip-hop (hip-hop) ga malaminki
*Darasi kizo ki dauka domin Bani raki
*Started dis journey way back with Anas Flexy
*Shekaru dayawa a baya mayor bai effizy
*Kai yaushe ma ka fara,
*Kadena yin gadara,
*Bamu son yawan fitsara
*Malam fito mu kara one - on - one da kai azo a tace
*Hiphop bamu fada hand to hand sai da harce
*Who dey... Clear road, otherwise we go Jaz u with my lines i go smatch u

[Zuma]
*Rahma, Rahma, Rahma, Rahma Sadau, Rahma,
*Ya rabe kine Rahma don yaga Rahma kina da farin jini

*BRIDGE*
-Ai tintini tini chan na fada,
-Tinitini tinitini chan na fada
-Ai tinitini tini chan na fada
-Tinitini tinitini chan na fada

*OUTRO*
(Hashim Zamah Neh)
A.k.a Yaro mai buta
Nazeezuma ke bayani

0 comments :

Post a Comment



Copyright © 2016 - AREWA MUSIC BLOG - All Rights Reserved
(Articles Cannot Be Reproduced Without Author Permission.)
Design By : SafeTricks & Techrar | Powered By: Blogger