VERSE ONE
*Uh!
*Ya Ubangiji Mai Girma Da Ikon Halitta
*Rayuwa Ba Ta Taba Faruwa Sai Da Sanin Ka
*Amma Dan Adam Cikin Isheshshen Fahimta.... *Sai Ya Fadi,Oh 'Yan Adam
Ba A Mana Gwaninta
*Chacha,Sata,Zina Da Shaye-Shaye.....
*Ibada A Cikin Maye Amma Ka Bar Mu A Raye
*Sau Da Dama Bidirin Duniya Kan Sa In Manta....
*Cewa Kai Ka Mana Numfashi Da Jini A Hanta
*Need Your Divine Cleansing Don Na Gaji Da Kazanta
* Have A Dream But It's Hard To Achieve It Idan Na
Kwanta
*Barcin Ma Ba Ta Dadi...
Read More >>