Latest: Add Latest Article Here | Recommended: Add Recommended Article Here

WELCOME TO AREWASTAR BLOG HOME OF AREWA HIPHOP MUSIC||VIDEOS||ENTERTAINMENT||TECHNOLOGY||CHEAT||LYRICS|| EMAIL US: dandalinwaya@gmail.com OR CALL US: +2348084944417

Subscribe For Free Latest Updates!

We'll not spam mate! We promise.

Tuesday, June 21, 2016



INTRO
(B.O.C)
*Too Many Kings In The Game Amma Basu Da
Rawani
*Sai Baki Amma Basu Cika Alkawari (Jakada)
*Aha! B.O.C!
*Ki Gudu,Sa Gudu!
*A Dake,Gwanin Gwanaye,Maza Jigon Maza!
*Hmm! Gagara Na Ka Ke Na Mijin Sama Ga Zakin
Fama! *Tsoron Allah Ai Ba Na Mutane Ba!
*Ina Maci Karo Ga Rago!
*Babban Murfin Dutse,Matsar Da Kai Sai An Tara!
*Toh! Gwarzo,Kwaro Na Babban Taro,Hauro Ka
Fasa Taro!
*Kai Hadari Na Chan Kudu,Dutsen Tsakar Murhu! *Ka Ga Ruwan Da Bai Gudu!
CHORUS
(B.O.C)
*I Started As A Learner,Now I Am On My Prime
*Now A Table Turner,I'm Way Ahead Of My Time
*I Started As A Learner,Now I Am On My Prime *Now A Table Turner,I'm Way Ahead Of My Time
*See I'm A Maestro (Ni Gwani Ne)
*See I'm A Maestro (Ni Gwani Ne)
*I'm A Maestro (Ehhh! Ni Gwani Ne)
*See I'm A Maestro (Kwarai Kuwa Ni Gwani Ne)
VERSE ONE (B.O.C)
*Yau Ga Ni Da Irin Bayanen Da Za Ku So Ku Ji
*A Cikin Gaggawa Domin Na Washi Bata Lokaci
*I'm Doing It With Ease Cos This Is Who I Was Born
To Be
*Kwarai Kuwa,Na San Akwai Wadanda Za Su So Su Ki
*Haters Don't Bother Me Don Ban Zuwa Cotonou
*You Got Troubles On Your Mind? Duwawun Dodo
Ka Tsokano
*Hate It Or Love It The Truth Is Bitter,Gauta
*See My Words Kill Like Ether,Mahauta *I'll Kill Them With Their Whole Squad,Kashe Su
Duka
*Karnukan Barbara,Ai Ni Na Dake Su Duka
*But I Do It For The Benefit Of All
*Cos If Judas Was An Enemy To All...
*...Then My Artkin Niggas Would Have Sold Me For A Dime And Beehive Niggas Would Have Prayed For
Me To Fall
*Amma Ci Gaba Na Ne Suke Bida
*Sai Na Gama Tukun Su Ke Fita
*Kul Fa Ka Daina Raina Wa Yallan Gyada Domin A
Kwana A Tashi Zai Rika *Ga Shi Gwanayen Jiya Yau Sun Zamo Tarihi
*Yanzu Kam Mu Ne Muke Rike Da Bariki
*In Muka Ce 'Eee!!!' Sai Su Ce 'Eee!!!'
*Amma In Shi Ya Ce Taro Sai Su Debe
*In Lokacin Mu Ne Lokacin Mu Ne
*Abinci Kan Fa Dole Ne Mu Ci Don Chokalin Mu Ne CHORUS
VERSE TWO
(B.O.C)
*Ji Mana,Ai Mu Ne Aka Fi Sani Da Guranci
*A Harkan Furta Lafazin Hausa Har Ma Da Turanci
*Ai Wai Ma Ni Kuka Zo Ku Yi Wa Adawa? *Ashe Toh Ma Ni Kuka Shirya Ku Ci Wa Harawa
*Kuma Ku Ji Ni Nan,Barin Gaya Muku
*Dolen Ku Ku Fadi Ko Da Kuna Da Mai Tsaya Muku
*See,I'm Khaki Like A Military Group,Sojoji
*So Follow My Necessary Rules,Dokoki
*Aikin Banza,Kabewa A Mudu *Hawa Microphone Na Ke Kamar Na Ga Alewa A
Tudu
*Kuma Kamar Yadda Aka San Barewa Da Gudu...
*...Toh Ai Dole Ne A San Ni A Nan Arewa Da Kudu
*And My Story Must Be Heard A Yamma Da Gabar
*Everyday I'm Hustling,Ban Da Asabar *Sai Kudi Na Ta Cika A Kowace Asusu
*I'm The Most Debated Don A Kai Na Ne Su Ke Ta
Musu
*B.O.C This,B.O.C That
*Yea It's B.O.C And He Deserve To T.O.P Spot
*Lagos To Maiduguri,Anambra To Katsina *You Go Fear Don Babban Fan Base Na Gina
*Just Put The Blame On My Knowledge Cos It Left Me
With No Option Rather Than To Do This
*The Fool Whose Aiming At My Palace Should Know
That His Task Is More Harder Than To Do This
CHORUS


0 comments :

Post a Comment



Copyright © 2016 - AREWA MUSIC BLOG - All Rights Reserved
(Articles Cannot Be Reproduced Without Author Permission.)
Design By : SafeTricks & Techrar | Powered By: Blogger