Latest: Add Latest Article Here | Recommended: Add Recommended Article Here

WELCOME TO AREWASTAR BLOG HOME OF AREWA HIPHOP MUSIC||VIDEOS||ENTERTAINMENT||TECHNOLOGY||CHEAT||LYRICS|| EMAIL US: dandalinwaya@gmail.com OR CALL US: +2348084944417

Subscribe For Free Latest Updates!

We'll not spam mate! We promise.

Tuesday, June 21, 2016



INTRO
-This is Thug Life Mixtape
-My African Sisters Star
-Ok Let's go
-Skills About DJ A.B

CHORUS
-Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko
-Wai saidai coke ita bata shan zobo
-Ita bata hawa machine wai sai dai motor
-Ni na shiga uku na dauko 'Yar boko
-In kaji ta kiraka she want spend your money
-In Kaji tana ta karyar turanci she want spend ur money
-To gani nan dai na faka, she want chop my money
-Eh nina shiga uku na dauko 'Yar Boko

VERSE ONE

*Da 200 box natashi ina manage...

*Naje wurin mai suya ya yanka min da cabage...

*Na loda katin 100 na kara Hommie na Bebeji...

*Ina ta faman magana
shiru ashe ma bai ji!..

*Network was poor as the rain
was falling...

*babu wurin chilling ko ina naje
boring...

*sai BB na ta ringing ashe yarinya ke calling...

*Ina amsawa sai tace min dearling...
*I need help pls A.B I need U...

*Come pick me up...

*Come with car and
don't forget to come with your ATM card...

*Maganar
ta da dadi muryarta kaman Waka...

*Ta zuba min
british english duk nabi na rude...

*Na nemo key
dakin baba na nan take na bude...

*Na debi wasu kudi 'kar'kashin pillow na ware...

*Jikina sai rawa ya ke har na manta ma in kulle.....

CHORUS
-Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko
-Wai saidai coke ita bata shan zobo
-Ita bata hawa machine wai sai dai motor
-Ni na shiga uku na dauko 'Yar boko
-In kaji ta kiraka she want spend your money
-In Kaji tana ta karyar turanci she want spend ur money
-To gani nan dai na faka, she want chop my money
-Eh nina shiga uku na dauko 'Yar Boko

VERSE TWO
*Na manna mota  a guje bani niyyar in tsaya
*Gashi motar dana dauka ba mai ta kusa ta tsaya
*Saina ga dan bunburutu by my right saina tsaya
*Na bude mashi tanki saiya kara gallon daya
*Bayan na saka mai saina kama hanya
*Ban ma san inda zani ba saina buga mata waya
*Wai ashe ma tana gida sai nace gani nan zuwa
*Harda cewa inyi sauri wai  dan tana jin yunwa
*Gidansu ba'a tuwo, Gidansu Ba'a koko
*Bata san menene 'kuli ba balle ma ince rogo
*Gashi ita bata girki abinci saidai a siyo
*Diberan su yayi tafiya sai gani nan na iso
*Daga gani na kawai ta daka wani tsalle
*Ta rungumeni da karfi saura kadan ma in balle
*Yarinyar nan fresh fuskarta babu bulle
*Gashi tashi kwalliya malam jikintaa harda lalle

CHORUS
-Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko
-Wai saidai coke ita bata shan zobo
-Ita bata hawa machine wai sai dai motor
-Ni na shiga uku na dauko 'Yar boko
-In kaji ta kiraka she want spend your money
-In Kaji tana ta karyar turanci she want spend ur money
-To gani nan dai na faka, she want chop my money
-Eh nina shiga uku na dauko 'Yar Boko

VERSE THREE
*Na kaita shopping mall ta maida ni dan dako
*Don ni kaina bana iya kirga kayan dana dauko
*Yarinya 'Yar boko ta maidani kamar Tom
*Yan mata 'Yan boko kuji tsoronsu kamar Bomb
*Mun fito shiga mota wai ita zata tuka
*I know you are tied baby ko can ka huta
*Tai mun dadin baki ni kuma soko sai na bata
*A tashin farko tai sama da yellow fifa
*Saboda haka police sukaa kaini station
*Suka kira babana sukace yaronka na station
*Ashe shima nema na yake sai gasu a station
*The girl disappered from the massive situation
*Da babana ya shigo banji ta da dadi ba
*Nasha duka nasha wahala ban cikin haiyacina
*Wai sai nayi 2weeks sannan za'ai bailing dina
*In kuma na fito wai za'a kaini rehouse

CHORUS
-Wai bata cin tuwo kuma bata shan koko
-Wai saidai coke ita bata shan zobo
-Ita bata hawa machine wai sai dai motor
-Ni na shiga uku na dauko 'Yar boko
-In kaji ta kiraka she want spend your money
-In Kaji tana ta karyar turanci she want spend ur money
-To gani nan dai na faka, she want chop my money
-Eh nina shiga uku na dauko 'Yar Boko


1 comments : Post Yours! Read Comment Policy ▼
PLEASE NOTE:
We have Zero Tolerance to Spam. Chessy Comments and Comments with Links will be deleted immediately upon our review.



Copyright © 2016 - AREWA MUSIC BLOG - All Rights Reserved
(Articles Cannot Be Reproduced Without Author Permission.)
Design By : SafeTricks & Techrar | Powered By: Blogger