-U know wat we saying?
-Gambara muke tayi tunda safe
-U know wat we do?
-Hip-hop muke tayi babu dafe - dafe.. K. G. E
*Hashim Zamah Neh
-I go by the name talber
-Yaro mai buta, Ku saurara kuji
*CHORUS*
-U know wat we saying?
-Gambara muke tayi tunda safe
-U know wat we do?
-Hip-hop muke tayi babu dafe - dafe
-Mu karane Malam zamu karane?
-Mu karane shin zamu karane?
-Mu karane Malam zamu karane?
-Mu karane shin zamu karane?
*VERSE ONE* (Hashim Zamah Neh)
*Hip hop dani dake a tare ne takalmin kaza
*I promise not to leave u Koda an Bani gwaza
*Sunce mu kara one on one dasu but sunga haza
*All the lines i drop are hot Bana banza
*Linzamin bakin doki malam wane bakin kaza
*Lafazin dake zuci a yau Zana furza
*Ahir karku ja dani danko zaku Gaza
*Ba koboko - - - harshe ne da kaifi wane wuka ko reza
*I drop many dynamites
*Killing vision without a sight
*Taking all their girlz & pretty wives & make my concubine
*Strategy without a fight
*Hip war, I am d Knight
*Chasing them without a fright
*Hip-hop policing is what we do everyday & night
*Punchlinez like killer disease cutan ebola
*Tauna kalmomi na keyi like am chewing kola
*If you like say it again call me monla
*CHORUS*
-U know wat am saying?
-Gambara muke tayi tunda safe(ehhhhh)
-U know wat we do?
-Hip-hop muke tayi babu dafe - dafe.. (ehhhh-ehhhhh)
-Mu karane Malam zamu karane?
-Mu karane shin zamu karane?
-Mu karane Malam zamu karane?
-Mu karane shin zamu karane?
*VERSE 2* (TALBER)
*Mutuncin bako, ya shigo wuri da sallama
*A amsa mai da sauri kunga ba maganar gardama
*Toh za'ayi nadama in anja da ikon mai sama (nace za'ai nadama in anja
da ikon mai sama
*Mu gwada ne?
*Zamu mu karane?
*Da Big virus nan mai kashe kauye da birane
*Ba bako bane, Naku Mr talber Ne
*Call me Mr Rhymes, Yaron Adam Zango Ne
*Check my punchlinez Malam zaka bani A one
*Bani kuri ka tambaya kaji, Am d one
*Dani da waye? Hashim Zamah Neh Neh, Number one
*Ai mun Dade
*Muke sasu targade
*Su karye mu harhade
*Ana ta bamu an kade
*Mungode Allah munyi hannun Riga da matsala
*Albarkan iyaye ke binmu munfi
karfin illa
*K. G. E/ F.M.B bamu da matsala.
[CHORUS]
*VERSE 3* (HASHIM ZAMAH NEH)
*A yau Hashim Zamah Neh is everywhere, Am getting popular
*They say my lines r sweeter ekless spectacular
*Murna suke cikin zumudi suna nishadi
*Coz am Dope & deeper six feet on the ground
*U ready for a contest come on let's start a round
*Rappers coming in a million,
*Me spitting in bataleon
*So tricky like chameleon
*A'int tym for no Babylon
*Omo dis boy dey craze sicker than mai kanjamau
*Da kai na keyi kana jina Malam barau
*Gambara we call it Hip-hop
*U don't know it better lock up
*By me u have to cope up
*Muna yinta babu give up
*Mallam mune Genesis na hip-hop a arewa (wah)
*Tabbas babu doubting mu muke dagawa (wah)
*Deep in love with the MIC kuma babu rabewa (wah)
*Da sunga mun shigo sai su dinga tafawa (wah)
*Duk inda muka je babu wani wawa (wah)
[CHORUS]
[OUTRO]
-Respect ma nigga K. G. E.
-Hashim Zamah Neh
-In case if you don't know
-I go by the name talber
0 comments :
Post a Comment