INTRO.
-Su Baba Wannan Wankan Yamun
-Ah Haba Da Gaske
-Irin Toootally Nake Gaya Ma
-Kace Yau Na Fito Neat Neat Kenan Yaro
-Totally
-Ha To To Yanzu Ka Gane Ne Bari In Dan Maka Eh EH
-Sai Kaje Ta Makaranta Sai Kai Ma Kadan Musu Eh
-Irin Eh Eh Eh
-Whats Happening
CHORUS
*I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
*Gani All Black Irin Totally
*Chicks Din Sun Faller Mun Totally
*Don Subaba Ne Irin Totally
*Towww Eh Irin Totally....(Neat Neat)
*OH Ehhhh Eh Irin Totally ...
*Oh Eh Irin Totally....
*Subaba Ne Irin Totally...
VERSE 1:
*Am Flow Properly
*Am Good Vocally
*Lyrical Murderer Zan Kashesu Orally
*I Started Locally
*Yanzun Am Globally
*Irin Girman Da Ake Bani Ma Is Royally
*Ama Big Time Player Catch Me Balling With Your Sis
*Gashi Wajen Cin Goal Ni Bana Bukatan Assist (Toh Messi)
*Iam The Reason Why Break-Up Exist
*Cause Im That Type Of Men That No Woman Can Resist
*Ku Zo Kuga Spitting
*Style Din Ma Is Fitting
*Iam That Kind Of Boss Wanda Ba'a Defeating
*Ga Money Ga Cars Harda Gidan Mai
*Shi Yasa Chicks Suke Bina Kaman Layin Mai
*They Begging For More Saboda Flows Dina Is Pleasing
*Irin Wannan Hit [Heat] Din Kesa Haters Suyi Freezing
*I Flow Steady, In Ina Zuba Bana Seizing
*Don Aljihuna A Jike Suke Ko A Dry Season
CHORUS
*I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
*Gani All Black Irin Totally
*Chicks Din Sun Faller Mun Totally
*Don Subaba Ne Irin Totally
*Towww Eh Irin Totally....(Neat Neat)
*OH Ehhhh Eh Irin Totally ...
*Oh Eh Irin Totally....
*Subaba Ne Irin Totally...
VERSE 2:
* Ok Irin Totally
*Nine totally
*Ba Swag Bane Haka Nike Normally
*Totally Irin Totally
*Tsan-Tsan Iyawa Ne Ba Wani Sorcery
*Look Dole Nayi Fuska Coz Nobody Knows What's Am Facing
*All Over The Web Like SpiderMan Coz Am Amazing
*Fanbase Nata Karfi Coz Due To The Kind Of Boast Some Reason
*Im Building Me Myself Ban Jiran Wani FreeMason
*Flows Nake Ta Faman Zazzagawa
*Because Am Straight Outta Garin Zazzagawa
*From K.D To Adamawa Zo Kaga Girmamawa
*Yau Kano Gobe Jigawa Mu Gari Muke Jijjigawa
*An Taru
*Ana Jira Ta Faru
*Wai In Ba'a Sa Masu A.B Zasu Sa Daru
*Ba Dogon Labaru
*Yaron Akwai Dabaru
*Babyz Dina Farare Shi Ko Nashi Dum'baru
CHORUS
*I've Got My Shoes And My Watch Like Totally
*Gani All Black Irin Totally
*Chicks Din Sun Faller Mun Totally
*Don Subaba Ne Irin Totally
*Towww Eh Irin Totally....(Neat Neat)
*OH Ehhhh Eh Irin Totally ...
*Oh Eh Irin Totally....
*Subaba Ne Irin Totally...
OUTRO..
Kai .......
-Special
-Dan Bura Normal
-Ai Kai Baka San Normal Ba
- To Normal Abinda Bature Yake Nufi Da Normal In Kaji Ance Normal
Shine Ba Wani Abu Da Yake Damunka
-Zakayi Safgoginka Neat Neat Neat Neat Neat
-Yauwa
-Skilled By Dj AB
0 comments :
Post a Comment