YADDA ZAKAYI KIRA KYAUTA ZUWA DUK LAYIKA DA KUMA DUNIYA BAKI DAYA TA HANYAN AMFANI DA WHATSCALL APP… Wannan shi ne kyawawan sauki don amfani duk
kan mai bukatar to sai kayi download wani app wanda ake kira
Whatscall, Na zo ina zagayawa fadin platstore saina ci karo da wannan app din a playstore
lokacin da na gwada shi, yana aiki lafia lau,
kuma ina bayar da shawarar da ka yi amfani da
shi wannan Whatscall din.FEATURES:* Ka mori kira wanda ya kasance kyautane! ShinKa gaji da sanya kudi a layinka ? To kayi Bankwana da sanya kudi a layinka indai kana amfani da WhatsCall App a yau. ka kira cikin gida da kasashen waje ba tare da chajinka sisin kobo ba.
Akwai fiye da mutane 200,000 masu amfani da
shi! Kowane mai amfani yana samun 2,000+ credit kyauta domin kira a kowace rana, wanda ya kama minti 30+ kyauta domin kiran
gida !!!*Shi wannan Unlimited FREE Call Credits din yana da xuwa ne da different offers akan WhatsCall,
Kawai ina so ne ka cika wadansu damace mai sauki domin samun damar samun kudin kiran zuwa ga Wadanda basu yin WhatsCall Ma'na (Non-WhatsCall Users) a kyauta! - Zaka sami sama da mintuna 30 na kira a kullum a cikin sauki ta hanyar clicking ads, watching videos and inviting friends. *Idan kana da wannan App din na WhatsCall zaka iya kira kowace number koda kuwa bai taba yin kowane irin chat ba, ma'ana koda wayar bata hawa internet.Tayaya Zaka Tara WhatsCall Credit? zaka iya tara whatscall credit domin kiran yan uwa da abokan arziki ta hanyoyi da dama.1. Idan kayi register tun farko zasu baka N,1000 Kyauta.
2. Daganan Kullum zasu rika baka N1,000 kyauta.
3. Duk ka gayyato mutum daya yayi register dasu xasu baka 1000 Duk Mutum Daya.Misali zasu baka Refferal Link wanda xaka rika sharing ga abokanka sannan duk wanda yabi ta link din yayi download din app din to zaka samu +1,000
4. Shiga Ads nasu xaka samu +100
5. Kallon Video a WhatsCall Xaka samu 500* Sannan Kira Ga WhatsCall User zuwa wani WhatsCall User kyauta ne ko baka da credit a balance dinka indai mutum yana da App din WhatsCall zaka kirashi kusha hira kyauta. Invite friends to use WhatsCall and enjoy high quality online calling with them for free using
Wi-Fi. Besides, you can call any mobile/landline numbers in more than 230 countries with free
calling credits. *Leave a Lively Video Message Say goodbye to the traditional voice mail and indulge your friends with video messaging!
If your friends are unable to answer your calls, you can leave a lively Video Message to let
them watch what you have to say, and give a better picture on the importance of your message!! * High Quality Voice Calls In conjunction with the world’s leading companies, powered by advanced voice coding and decoding technology, WhatsCall
takes pride in the innovation and optimization of IP-PSTN call quality, allowing our users to make high quality phone and video calls at low rate…. Domin Download na WhatsCall App shiga wannan Link din
DOWNLOAD WHATSCALL then register and invite your friends to use the app you will given instant #1000 via the app….. Note that the app require Data to make calls Download the app and start make free call to
all network mtn,Glo,Airtel and Etisalat…..My WhatsCall No: 08084944417#Nasir Wizard
Subscribe to:
Post Comments
(
Atom
)
0 comments :
Post a Comment