Friday, April 29, 2016
YADDA ZAKAYI KIRA KYAUTA ZUWA DUK LAYIKA DA KUMA DUNIYA BAKI DAYA TA HANYAN AMFANI DA WHATSCALL APP…
[LYRICS]: B.O.C -KNOCK KNOCK
KNOCK KNOCK Lyrics By B.O.C
INTRO
[Door Knocked]
[Assalamu Alaikum]
(B.O.C)
Ji Mana,Ku Tsaya Guys!
CHORUS
*Plateau,Delta,Adamawa In Shigo?
*Akwa Ibom,Enugu,Nasarawa In Shigo?
*Abia,Bayelsa,Anambra In Shigo?
*(Yea,Where You From?) Daga Bauchi Na Fito
[Repeat Chorus Once]
VERSE ONE
*Assalamu Alaikum,My People Open The Door
*Here I Come With The Kind Of Words Never Been Spoken Before
*Allow Me To Feel At Home Kamar Airport Wa Jirage
*Sai Kowa Ya San Ni Kamar Typhoid A Gidaje
*Bude,Kar Ku Rufe Don Allah
*Masallaci A Kan Gina Ta Ne Don Sallah
*Masafa Don Tsafi,Chochi Don Sujada
*(Dare Ya Yi) Ina Da Tochi,Zo Mu Zaga
*Wai Ina Kwaikwayon Jude? Haba Am I A Bugger?
*I'll Never Eat From Love Portion,Baby Try A Maga
*I Mean I Will Never Live Under Somebody's Spell
*I'm Too Deep,Jama'a Neme Ni Kasa Da Hell
*For I'm Your Guest,Ku Mini Kayar Kalace
*The Rest Suna Manni Ne Bayan Adashe
*Ni Da Gayu Na Ne A Ke Kira C.B.N
*Them Ladies Love To Ping Us Ko Da Ba Mu BBM
CHORUS
*Cross River,Edo,Borno In Shigo?
*Rivers,Sokoto,Ondo In Shigo?
*Osun,Ogun,Oyo In Shigo?
*(Yea,Where You From?) Daga Bauchi Na Fito
[Repeat Chorus Once]
VERSE TWO
*(Toh,Shigo Mana!) Toh Barin Saka Kayar Ado Na
*In Ci Gaye Kafin Ku Nuna Mini Gado Na
*I Love You All,Duk Da Wadanda Ba Su So Na
*Because The Land Is Green Har Ga Wadanda Ba Su Noma
*Ah! So It's Your Own Choice To Make
*You Wanna Sound Different? It's Your Own Voice To Shake
*If You Don't Sound Good,It's Your Own Noise To Hate
*If Your Legacy Is Cool,It's Your Own Boys To Rate
*Open The Door For Me,Na Tsani Tsayawa A Tsarari
*If Cash Is Not Involved Ina Adawa Da Gararin
*I'm Going In Chan Ciki Gaba Da Parlour
*To Draw With My Pen Vividly Sama Da Lalo
*Yauki,Auki,Baiti,Loudly
*Sauti,Laushi,Aiki,Proudly
*No Vex Bros,Ai Kwarya Aka Ba Ka Riko
*Ga Sako Daga Dan Aikan Ubangiji Mai Iko
CHORUS
*Abuja,Kaduna,Benue In Shigo?
*Niger,Kogi,Yobe In Shigo?
*Jigawa,Kebbi,Gombe In Shigo?
*(Yea,Where You From?) Daga Bauchi Na Fito
[Repeat Chorus Once]
VERSE THREE
*Knock Knock! Ban Taba Shiga Ai Sai Na Kwankwasa
*Ni Barawo Ne Da Zan Ga Sakata In Lankwasa?
*Tab Din,In Je Garin Leke Ta Katanga....
*...Wani Ya Je Ya Harbe Ni Da Bindiga A Banza
*Gwamma In Biyo Ta Kofa A Ce Mini 'Ba Shiga'
*I'm The First To Do This Thing,Ko Adamu Na Riga
*Miyetti Allah,Yau Ga Ni A Ruga
*So,No No No,Ka Da Ku Ba Ni Ruwa
*Shigo Da Fura Ku Mana Damu,Ku Bamu Namu
*Allah Ya Nufe Mu Da Shi Ai Dole Za Mu Samu
*I'm The Diamond In The Dirt,Arziki A Juji
*Open Your Eyes To See Kan Dare Ya Yi Wa Duji
*I'm Just Dreaming,Amma In Har Na Bude Ido...
*...Wadanda Su Ke Bi Na Bashi Sai Sun Mini Ciko
*Kuli-Kuli Wa Waye? Ai Mun Daina Jiko
*Mun Tsere An Kama Su Don Sun Raina Riko
CHORUS
*Imo,Ekiti,Kwara In Shigo?
*Kano,Katsina,Taraba In Shigo?
*Ebonyi,Lagos,Zamfara In Shigo?
*(Yea,Where You From) Daga Bauchi Na Fito
OUTRO
-ESKAY What It Do?
We Don Did It Again You Know What I'm Saying
-My Man CRAZIE BLESS,MASK' P In The Building
-I See You FLAIR
-TALLY What It Do?
-DJ ENYHOW My Man,It's How We Do It On A Steady You Know What I'm Saying
-Na Gama!
[LYRICS]: DJ ABBA - HAKA
[LYRICS]: DJ ABBA - HAKA
VERSE 1.
*Na Buga Wakar Nan Da Karfi ne Kaman Thor
*Sai Da Koina Sukaji Yanxu ma aka Kirani tour
*Now am Rich That When I Pass Money Pour (poor)
*Make It Rain on them All Turn the Whole Party To War
*Hausa Hiphop Is poisoned but i brought a Cure (Magani)
*Remidiation My Flow Is Pure
*Its only a matter of time before a plant mature.
*So Your Hatred To Me Is Nothing But Manure
*Makiyanmu Zasu Bushe (Eh) Kamar Casava
*Su Nemi Tuba (Tuber) If Not Susha Azaba
*Yau Da Gobe Wata Rana Za'a Saba
*Dan Flow Dina Bai Karewa Kamar Man Dake Asabe
*Masoyana Nace Mun A.B Allah Ya Barka
*Ni Kuma Family, Friend And Fans Allah Muka Albarka
*Hiphop Gave Birth To A.B Rappers Na Zuwa Barka
*Am The One AB see (C) Nobody Ba Wani Dan Barka
CHORUS
-Haka! Hakan Take
-Iam King
-Haka!! Hakan Take
-Iam Ruler
-Haka!!! Hakan Take
-it is what it is Hommie Hakan Take X2
VERSE 2.
*Ima King, Ima Ruler, Im Straight From Kaduna
*All Black Kamar Dracula cinyesu Sauran Insasu A Cooler
*Am a Lyrical Rapist Warn your girls, su kula.
*Interlectually Lecturing With Words from my Medulla
*Pure Talent Allah Ya Ban Basira
*Got So Many Wack Players So I Changed The Game To Seria A
*Rap in Hausa, English Har Arabia
*Ansanmu Koina A Naija, England Har Syria
*Balling On The MIC Rate Me Messi Ko Ronaldo
*When I Possess The MIC I Perform Skills With Microphone
*So When I Spit Abin Ban Tsoro
*Ko Yara Suka Ganni Zasu Ce Mama Ga Dodo
*Wasu Compared To Me Is Like Kunkuru Da Zomo
*Am Bugs bunny (Su Banni) Bamai Iya Kama Zomo
*Ka Taboni In ma Clean (klin) Ka Fita Kana Warin Omo
*Jina Ya Zama Dole I Dont Have To pay for promo shekau
CHORUS
-Haka! Hakan Take
-Iam King
-Haka!! Hakan Take
-Iam Ruler
-Haka!!! Hakan Take
-it is what it is Hommie Hakan Take X2
Verse 3
*My first Time Cutting Onions Was The Last Time I Cried
*And thats the Main Reason, I Dont Want My Eggs fried
*What Goes Up Must Come Down (No) doesn't apply.
**What Goes Up Must Come Down If It Doesn't Know How To fly.
*I Nail Every Song After Shows I Dey Hamma (hammer)
*Niggas envy my actions Cuz All They Do Is Drama
*They Looked Me Up, Down & Left Cuz Basa Da Dama
*I am Blessed And Protected From Mai Kasa Da Sama
*Gayawa 'Yan Adawa Cewa Sun Makara
*Cuz I Just Murdered The Game
Saidai Su 'Dauko Makara
*'Ka'ka 'Kara 'Ka'ka A.B Ne Ku
'Kara 'Kara
*Ga Wuta Ga Kankara, Freeze Them Like Kifaye 'Karara,
*I am Sub-Zero ..Hater I'm Your Hero
*My Subs Is Renewed and Your Subs Is zero
*Terra,Giga ,Mega I Count My Money In Kilo,
*See I'm Almost Out Of Ink Sai Ku Kawo Min Wani Biro,
*My Parents Guided Me Tun Sanda Nake Hawa Lilo,
*An Koya Mun Jika Lipton In Banda Kudin Milo
*When You Say I Dont Deserve This You Remind Me Of 'Dan Ibro
*Don Ko Ina Na Duba Ba Kamar Ni Sai Da Na Duba Mirr0r".
CHORUS
-Haka! Hakan Take
-Iam King
-Haka!! Hakan Take
-Iam Ruler
-Haka!!! Hakan Take
-it is what it is Hommie Hakan Take X2
Monday, April 25, 2016
[MUSIC]: Realwizkid ft X exboi X Mss_Mardeeya_tapheeda X wadosf1 - Yara Masu Tashe
[MUSIC]: Olamide x ClassiQ – Who You Epp?
[MUSIC]: CLASSIQ - ENIGMA (PROD.BY DON JAZZY)
[MUSIC]: Abokina Xdough – “Akwati” (MI ‘The Box’ Cover)
[MUSIC]: DON ZEE FT. DJ ABBA - AMBITION
[MUSIC]: B.O.C - KNOCK - KNOCK
[MIXTAPE]: Deezell – Vault (Mixtape Album)
- 1- Quinn – American singer/Rapper works with Macklemore
2- Yung6ix – Nigerian Rapper works with Wizkid, Stonebwoy
3- Alicom – Kenyan musician
4- Fela – South African fast rising Artist
5- Maaka – American rap star, works with Eminem