*INTRO*
-Ku-gusa sa......
-Yeah sir Jex money again
-Basu San mu ba hmm
-Yeah nine Hashim Zamah Neh a.k.a Yaro mai buta
-Ku gusa.
*CHORUS*
*Ga mai zamani..
*Ko'ina naje jama'a halarin suke (mai zamani)
*Wai shin wanene wannan mai laya(ga mai zamani)
*Gani nan tafe na taho gani nan tafe (mai zamani)
*Kai toh nine Yaro mai buta
[Verse 1 ]
* I am d H-A-S-H - I-M Ka hada shi da Z-A Hashim Zamah Neh a.k.a Yaro mai buta
*Saurara ka zauna Dan zana bude chapter
*Yau gari idan kaje ni...
Read More >>